Computer

Computer, da Hausa na’ura mai kwakwalwa ko kwamfuta, wata na’ura ce da ke bayar da damar shigar da bayanai cikinta, sarrafa su sa’annan kuma ta fito da wani bayanin mai ma’ana.

Na’urar Desktop

Misalin na’ura shine injin lissafi, wanda za a iya rubuta lambobi kamar 2 a hada 3 (2+3) sai ya bayar da amsar 5. Irin wadannan na’urori sune misalin wadanda ake shigar musu da bayanai sannan su sarrafa su fito da sakamako.

Hello

Flow