Virus

Virus – virus ya kan iya zama haɗin tsare-tsaren na’ura, ko kuwa wata cikakkiyar manhaja da ake ƙirƙira don turawa wasu na’urorin don cutar da su. Irin waɗannan manhajoji masu hatsari yawanci madatsa ne suke ƙirƙirar su.

Related Terms