Hacking

Hacking – a na’ura mai ƙwaƙwalwa, hacking na nufin kutse ko datse. Ma’abota wannan sashe suna amfani da hikimominsu don datse asusu, na’ura, waya, manhaja ko shafin wani.

Kamar yadda kullum ake samun sababbin shafuka da manhajoji, haka nan kullum ake samun sababbin kutse a wadannan fannoni.