Data Science

Data Science – a kimiyyar na’ura mai ƙwaƙwalwa, data science wani fanni ne da ya ta’allaka wajen karantar bayanan na’ura da yadda za a iya amfani da su wajen tsakuro ko fahimtar wasu lamura a cikin bayanan. Ana amfani da wasu dabarun fasahar machine learning a data science don bai wa na’ura damar hasashen wani abu da zai faru nan gaba ta hanyar nazartar bayanai.

Related Terms