Data Mining

Data Mining – a kimiyyar na’ura mai ƙwaƙwalwa, data mining wani fanni ne na na’ura da ke karantar bayanan na’ura da yadda za a iya tsakuro wasu bayanai masu muhimmanci a cikinsu.

A kan iya amfani da bayanan da aka samu a yanar gizo, a jaridu, a na’ura, a dandulan musayar sakonni da sauransu domin tace wasu muhimman bayanai a cikinsu. Misali don gano wane abu ne mutane suka fi magana a kai, ko kuwa wane abu ne mutane suka fi yawan bincikawa a yanar gizo da sauransu.

Relates Terms