Computer Science

Computer Science – kimiyyar na’ura. Wannan wani sashe ne cikin kimiyya da ya ta’allaka ga sanin tsare-tsaren na’ura, salo da yadda take gudanar da ayyukanta. Wannan sashen karatu ana yinsa a matsayin kwas a jami’o’i da manyan makarantu.

Manyan masana wannan akwai su Tim Berners-Lee, Barbara Liskov, Philip Emeagwali da sauransu

Related Terms