Flowdiary
Welcome to Flowdiary
Menu Close
  • Home
  • Science
  • Technology
    • Internet
  • Topics

Internet

Cyber security, hacking, networking, digital security, and its appliances

2

Mene ne Bambancin 5G Da 5GE?

Posted on January 8, 2021 by Mohiddeen Ahmad
5G and 5G3

Wasu mutane da suke neman sanin yadda fasahar sadarwan 5G take aiki sun koka kan yadda 5GE yake shige musu duhu, musamman waɗanda suke cin karo da kalmar a yanar gizo. Mene ne 5G? 5G fasahar sadarwa ce mai tsananin… Continue Reading →

Internet, Technology 5G, 5G evolution, 5GE, Network
0

Annobar Na’ura: Mene ne Worm, Rootkit da Trojan Horse?

Posted on January 4, 2021 by Mohiddeen Ahmad

Lokuta da dama na’urori suna faɗawa tarkon annobar na’ura kamar Malware, Spyware, Ransomware da makamantansu ba tare da sanin mai na’ura ba, haka nan waɗannan ire-iren annobar na’ura kan iya lahanta na’ura ba tare da an lura ba. Abu mafi… Continue Reading →

Internet Cybersecurity, malware, Rootkit, spyware, Trojan Horse, Worm
1

Muhimman Hanyoyi 5 Don Kare Wayar ‘Android’ Daga Annobar Na’ura Da Kutse

Posted on December 27, 2020 by Mohiddeen Ahmad

A duniyar zamani kuma a duniyar na’ura, babu wata na’ura mai ƙwaƙwalwa da za ta tsira daga kutse matuƙar tana kunne. Duk wani rukuni na na’ura mai ƙwaƙwalwa kama daga na’urorin tafi-da-gidanka, ko na’urorin kasuwanci, ko na aikin ofishi, ko… Continue Reading →

Internet, Technology android security tsaron
1

Datsa da Annobar Na’ura: Mene ne Virus, Malware, Spyware, Adware, da Ransomware?

Posted on December 25, 2020 by Mohiddeen Ahmad

Duk wata daƙiƙa guda a yanar gizo ko a na’ura tana kasancewa mai hatsari, saboda yawaitar datsa da annobar na’ura da aka fi sani da virus. Sai dai duk da haka shi ma virus ɗin ya kasance kashi-kashi ne, kuma… Continue Reading →

Internet adware, Cybersecurity, malware, virus
2

Shawarwari 5 Don Laƙantar Tsaron Na’ura da Asusai

Posted on December 13, 2020 by Mohiddeen Ahmad

Duk wata daƙiƙa da ka ɓata a yanar gizo, to ba za a rasa wasu da suke haƙonka ba. Ko da ba za su samu komai a wurinka ba, burinsu bai wuce lalata maka tsaruka ba. Don haka a yau… Continue Reading →

Internet Cybersecurity, Network security
2

Menene ‘Social Engineering’ a Duniyar Kutse?

Posted on July 19, 2020 by Mohiddeen Ahmad

Duniyar kutse tana da hanyoyi da dama wadanda madatsi yake amfani da su domin cimma burinsa wajen yin kutse a wata na’ura, asusun mutane da sauransu. A yau wannan hanya ta ‘social engineering’ ta zama ruwan dare ga madatsa domin… Continue Reading →

Internet
3

Wasu Shawarwari akan Tsaron Na’ura

Posted on June 20, 2020 by Mohiddeen Ahmad

Manyan masana sun shaida cewa duk inda kaga an kutsa cikin wata na’ura to laifin mutane shine ke daukar kaso mafi tsoka, a kalla 95%. Na’ura babu ruwanta zata kula maka da kayanka, amma da zaran an samu wata matsala… Continue Reading →

Internet

Time Travel

Time Travel - a takaice shine tafiyar da za a yi don tsallaka wani zamani ko lokaci. Wannan wani kudiri ne na kimiyya da ake son ganin cewa mutum zai

Read More

Categories

Subscribe our Newsletter to Receive Updates

Enter your name and email address to subscribe
© 2021 Flowdiary. All rights reserved.
About | Contact | Learn More