Dabarar Datsa – ‘Smishing’ Da Yadda Ake Yinta
Wata dabarar datsa da ta yi ƙaurin suna a wannan lokacin da ake ƙira smishing ta sanya mutane da dama a halin ha’ula’i, duba da yadda ake yaudararsu don cutar da su. Smishing wata dabarar kutse ce da ‘yan datsa… Continue Reading