Flowdiary
Welcome to Flowdiary – A Realm of Science and Technology
Menu Close
  • Home
  • Science
    • Space Science
    • Earth Science
    • Natural Science
  • Technology
    • Computer Science
    • Digital Security
    • Internet
  • Magazine
  • Pedia

Technology

This is all about modern technology & inventions; robotics, quantum computers, artificial intelligence, 5G/6G networks, machine learning, big data, and many others

3

Fahimtar ‘Cryptography’ da Amfaninsa a Na’urori

Posted on March 10, 2021 by Mohiddeen Ahmad
cryptography

Ana yawan tambayar mene ne Cryptography kuma mene ne amfaninsa, musamman waɗanda ba su fiye shiga harkokin na’ura ba. Don haka a wannan rubutun za a fayyace mene ne cryptography da kuma amfaninsa a cikin na’ura. Cryptography ya jima da… Continue Reading →

Computer Science
3

Ko Yaya Madatsa da ‘Yan Damfara Ke Samun Bayanan Mutane?

Posted on March 2, 2021 by Mohiddeen Ahmad
damfara a yanar gizo kutse da satar bayanai

Bayanan sirrin mutum sun kasance ɓoyayyu a wurinsa, haƙiƙa samun su yana da matuƙar wahala. Amma duk da haka wasu su kan yi mamaki idan suka ji wasu madatsa –wato ma’abota hacking ko ‘yan damfara sun samu waɗannan bayanan sirrin.… Continue Reading →

Digital Security
9

Dabarun Koyon Tsare-Tsaren Na’ura –‘Programming Language’ Ga ‘Yan Koyo

Posted on March 1, 2021 by Mohiddeen Ahmad
programming language naura

Tsare-tsaren na’ura, wanda aka fi sani da programming language wasu haɗe-haɗen haruffa ne, da lambobi, har da alamu; don ba wa na’ura damar yin wani keɓantaccen aiki a cikinta. Akwai tsare-tsaren na’ura da dama da ake amfani da su wajen… Continue Reading →

Computer Science
4

‘Cloud Computing’ Ba Gajimare Yake Nufi Ba!

Posted on February 15, 2021 by Mohiddeen Ahmad
cloud computing

Cloud Computing na nufin ƙirƙira da amfani da wasu sauƙaƙƙun hanyoyi don adana bayanai a yanar gizo maimakon adana su a ƙananan rumbunansu a cikin na’ura. Sau tari mutane da dama, musamman waɗanda ba su danganci harkar na’ura da yanar… Continue Reading →

Computer Science
4

Dabarar Datsa – ‘Smishing’ Da Yadda Ake Yinta

Posted on February 14, 2021 by Mohiddeen Ahmad
smishing attack

Wata dabarar datsa da ta yi ƙaurin suna a wannan lokacin da ake ƙira smishing ta sanya mutane da dama a halin ha’ula’i, duba da yadda ake yaudararsu don cutar da su. Smishing wata dabarar kutse ce da ‘yan datsa… Continue Reading →

Digital Security
5

Yanar Gizo: Bayani da Bambanci Tsakanin Surface Web, Deep Web da Dark Web

Posted on January 19, 2021 by Mohiddeen Ahmad
yanar gizo

Haƙiƙa yanar gizo tana da girma gaske, girman da mutum ba zai iya haƙaitowa kai tsaye ba. Kamar dai girman ƙaunu; duk inda Ɗan-Adam ya sani bai wuce ƙwayar zarra idan aka kwatanta shi da girman ƙaunun gaba ɗaya ba.… Continue Reading →

Internet yanar gizo
1

Ire-iren Fasaha 16 da Za Ka Iya Sani Waɗanda Suka Taimaka a Ɓangarori da Dama

Posted on January 17, 2021 by Mohiddeen Ahmad

Fasaha ta rabu kashi-kashi kamar yadda kimiyya take, wato akwai wasu fannoni da aka samar a  ƙarkashinta sakamakon bunƙasarta a zamanance. Waɗannan fannoni na fasaha sune suke gudanar da wannan zamani ta fuskar cigaba. Sannan sun samo asali tun daga… Continue Reading →

Technology
11

Bambancin ‘Web’ da ‘Internet’: Bayani kan Ma’anonin PAN, LAN, MAN da WAN

Posted on January 16, 2021 by Mohiddeen Ahmad
yanar gizo

Sau tari mutane da dama suna tunanin internet da web ko yanar gizo ma’anarsu guda saboda yadda ake amfani da su a wurare daban-daban ba tare da bambancewa ba, amma dai a zahirance suna da bambanci. A wannan rubutu za… Continue Reading →

Internet intanet, yanar gizo
3

Bayani kan Quantum Computer: Tsari, Amfani da Tasirinta a Duniyar Zamani

Posted on January 13, 2021 by Mohiddeen Ahmad

Wasu na’urori da suka yi ƙaurin suna a ƙarni na 21 da ake ƙira Quantum Computer a yanzu suna janyo hankalin mutane sosai ta yadda ake son jin labarinsu da kuma abubuwan da suka ƙunsa da komai game da su.… Continue Reading →

Computer Science, Technology Quantum computers, Quantum mechanics
0

Hasashen Kimiyya 8 Da Suka Faru a Zahiri

Posted on January 11, 2021 by Mohiddeen Ahmad
hasashen kimiyya

Akwai dubunnai hasashen kimiyya da suka faru a rayuwa ta zahiri, waɗanda yawancinsu sun samo asali ne daga ƙirƙirarrun labaran kimiyya da marubuta suka yi ta yin hange a kai a matsayin tatsuniya. Amma a yau waɗannan hasashe na ƙirƙirarrun… Continue Reading →

Science, Technology

Post navigation

Older Articles

Wasu Abubuwa 101 Da Za Ka Iya Sani Game da Dabbobi, Kwari da Tsuntsaye

Dabbobi sun kasance a nau’uka kala-kala, haka nan kowanne nau’i yana da wasu muhimman abubuwa masu ban mamaki ko ƙayatarwa.

A rukunin dabbobi

Read More

Categories

Subscribe our Newsletter to Receive Updates

Enter your name and email address to subscribe

Follow Flowdiary

© 2021 Flowdiary. All rights reserved.
About | Contact | Privacy Policy | Disclaimer
Translate »