Nau’ukan Birrai nawa Ka Sani?
Biri na ɗaya daga cikin dabbobin da suke rayuwa a gari ko a daji, haka nan ya kasance dabba mafi baira a cikin dabbobi. Saboda wannan, masana da dama sun jingina asalin samuwar Ɗan’adam daga birrai –a wata nazariyya da… Continue Reading