Flowdiary
Welcome to Flowdiary – A Realm of Science and Technology
Menu Close
  • Home
  • Magazine
  • Pedia

Earth Science

This category contains geography articles, earth sciences and other branches of physical geography

0

Yaya Siffofin ‘Hamada’ Suke?

Posted on February 22, 2021 by Abdullahi Abubakar
hamada

Cikin sauƙi, ‘Hamada’ wasu yankuna ne na duniya da suke da matuƙar zafin rana, bushewar ƙasa da ƙarancin ruwan sama wanda ba ya wuce sama da milimita 254 na damshi. Sai dai ba lallai ba ne a ce yankin Hamada… Continue Reading →

Earth Science
0

Manyan Tekunan Duniya 5 Da Bayanansu

Posted on February 19, 2021 by Mohiddeen Ahmad
teku

Duk da teku –wato ocean ya kasance mai amfani ga dukkanin wani lungu da saƙo na duniyar nan, amma akwai wasu abubuwan dubawa a tattare da shi wanda mutane za su so sani. Ruwa ne ya mamaye kusan kaso 71%… Continue Reading →

Earth Science
2

Bayani Game da Nahiyoyin Duniyar Earth

Posted on February 19, 2021 by Abdullahi Abubakar
nahiya

Nahiya –wato continent na ɗaya daga cikin manya-manyan sashinan doron ƙasa da dukkan wata halitta ke rayuwa a kai, wanda ya ƙunshi tsirrai da dabbobi haɗe da abubuwa marasa rai kamar tsaunuka da duwatsu. Doron ƙasa a wannan duniyar tamu… Continue Reading →

Earth Science
0

Wasu Sanannun Zumɓutan Doron ƙasa 8 da Muhimman Bayanai Game da Su

Posted on February 13, 2021 by Abdullahi Abubakar
tsibiri

Zumɓutan Doron ƙasa, wanda aka fi sani da Peninsula, wani sashe ne na nahiyoyin da muke rayuwa a kan su amma yana da wata siffa ta daban ba kamar yadda sauran ƙasashe suke ba. Wasu sukan ƙira shi da tsibiri,… Continue Reading →

Earth Science
1

Bayani A Kan Farantan Duniya – ‘Tectonic Plates’

Posted on February 13, 2021 by Abdullahi Abubakar
tsibiri

Bayani A Kan Farantan Duniya – ‘Tectonic Plates’ Masana kimiyyar nazarin cikin ƙarƙashin kasa –Geologists sun tabbatar da samuwar farantan ƙarƙashin ƙasa guda bakwai waɗanda su ke ɗauke da duk kan doron kasa na nahiyoyi da na tekun da mu… Continue Reading →

Earth Science Geography
5

Waɗanne ne Ire-iren Ruwan Sama a Wannan Duniyar?

Posted on February 9, 2021 by Abdullahi Abubakar

Kamar yadda ilimin kimiyya ya tabbatar shi ne ruwan sama yana samuwa ne ta cikin wasu jeranjiyar hanyoyi ne a baɗinance wato ba a zahiri suke ba, wanda mutun ba zai iya ganin su da idanunsa ba. Sannan ruwan da… Continue Reading →

Earth Science
0

A ina Ɓataccen Birnin Atlantis Yake?

Posted on December 23, 2020 by Mohiddeen Ahmad

Ɗaya daga cikin manyan masana falsafar Girka, Plato, wanda ya kasance ɗalibi ga shahararren masanin falsafar Girka, wato Socrates, ya ruwaito labarin birnin Atlantis da ya nutse a teku, a cikin wasu maƙalolinsa Timaeus da Critias. Plato ya ce ya ji… Continue Reading →

Earth Science
10

Me Za Ka Iya Sani Game da Tsibirin Shaidan?

Posted on September 6, 2020 by Mohiddeen Ahmad

Shekaru da dama tun daga yammacin turai, Amurka, Afirka da sauran sassan duniya wannan suna na tsibirin shaidan ya jima a bakunan mutane, kuma ba wai don gargajiya kawai ba, a’a sai dai don wani al’amari mai ban mamaki da… Continue Reading →

Earth Science

Wasu Abubuwa 101 Da Za Ka Iya Sani Game da Dabbobi, Kwari da Tsuntsaye

Dabbobi sun kasance a nau’uka kala-kala, haka nan kowanne nau’i yana da wasu muhimman abubuwa masu ban mamaki ko ƙayatarwa.

A rukunin dabbobi

Read More

Categories

Subscribe our Newsletter to Receive Updates

Enter your name and email address to subscribe

Follow Flowdiary

© 2021 Flowdiary. All rights reserved.
About | Contact | Privacy Policy | Disclaimer