Flowdiary
Welcome to Flowdiary – A Realm of Science and Technology
Menu Close
  • Home
  • Science
  • Technology
  • Topics

Science

This category is all about natural sciences, medicine, astronomy, chemistry, physics, psychology, forensic science, biology, and all the branches of science.

1

Wasu Nau’ukan Dabbobin Dinosaurs 30 Da Za Ka So Sani

Posted on January 12, 2021 by Mohiddeen Ahmad

Dinosaur wasu nau’ukan dabbobi ne da suka rayu miliyoyin shekaru da suka gabata, kuma mafi yawacin nau’ukan dabbobin sun halaka ne sakamakon wani iftila’i na dutsen asteroid da ya faɗa musu. Masana suka ce waɗannan dabbobi sun shafe aƙalla shekaru… Continue Reading →

Science dinosaur, species
0

Hasashen Kimiyya 8 Da Suka Faru a Zahiri

Posted on January 11, 2021 by Mohiddeen Ahmad
hasashen kimiyya

Akwai dubunnai hasashen kimiyya da suka faru a rayuwa ta zahiri, waɗanda yawancinsu sun samo asali ne daga ƙirƙirarrun labaran kimiyya da marubuta suka yi ta yin hange a kai a matsayin tatsuniya. Amma a yau waɗannan hasashe na ƙirƙirarrun… Continue Reading →

Science, Technology
7

Wasu Abubuwa 101 Da Za Ka Iya Sani Game da Dabbobi, Kwari da Tsuntsaye

Posted on January 6, 2021 by Mohiddeen Ahmad

Dabbobi sun kasance a nau’uka kala-kala, haka nan kowanne nau’i yana da wasu muhimman abubuwa masu ban mamaki ko ƙayatarwa. A rukunin dabbobi akwai ƙanana da manya, a inda manya suka kasance mutane; na biyu madaidaitan dabbobi kamar su akuya,… Continue Reading →

Science Animals, birds, facts, insects
1

Ƙoƙarin Masana Kimiyya na Dakatar da Mutuwa da Dawo da Mamaci

Posted on January 4, 2021 by Mohiddeen Ahmad

Mutuwa ta kasance wani tashin hankali da mutum yake fuskanta a ƙarshen rayuwarsa. Haka nan mutuwa ta kasance mai yanke zumunci da ƙauna a tsakanin masoya. Don haka halittu sun kasance masu matuƙar ƙinta, saboda ita ke shiga ƙarshen jindadin… Continue Reading →

Science Cryonics, Reanimation, Singularity
8

Ta Yaya Cuta Ke Shiga Jikin Mutum?

Posted on January 3, 2021 by Mohiddeen Ahmad

Akwai cututtuka da dama masu matuƙar illa da ke shiga jikin mutum. Wasu su kan yi sanadiyyar mutuwar mutum, ko wata dabba ko kuma wani abu mai rai, ya dai danganta da wace irin cuta ce ta shiga jikin halittar.… Continue Reading →

Science cell, coronavirus, virus
2

Yadda Wani Matafiyin Sararin Samaniya Ya Yi ‘Time Travel’

Posted on January 2, 2021 by Mohiddeen Ahmad

Har yanzu mutane da dama suna ɗaukar hasashen kimiyya na time travel a matsayin tatsuniya, amma abunda masana ke ƙoƙarin tabbatarwa shi ne sanin waɗanne matakai ake bi domin gudanar da time travel da kuma irin abubuwan da za a… Continue Reading →

Science Time travel
0

Yadda Masana Kimiyya a China Suka Ƙirƙiri Kwaikwayon Halittar Rana da Wata

Posted on December 31, 2020 by Mohiddeen Ahmad

Tun a shekarar 2018 masana kimiyya a ƙasar China suka sanar da ƙudirinsu na ƙirƙirar kwaikwaiyon halittar wata don maye gurbin fitulun da suke haska ƙasarsu da dare. Masanan suka ce ta wannan hanyar za su iya rage yawan kashe… Continue Reading →

Science China artificial moon, China artificial sun, HL-2M Tokamak, kwaikwayon halitta, rana da wata
5

Kimiyya Da Fasaha: Wanne ne Mafi Hatsari ko Cigaba?

Posted on December 31, 2020 by Mohiddeen Ahmad

Kimiyya da fasaha, waɗannan sashinan biyu sun kasance daban tun farkon kasantuwarsu har zuwa duniyar zamani a yau, saboda yadda suke  ƙoƙarin sabunta abubuwa da kuma kawo sabbi a duk wasu lamura na rayuwar yau da kullum. Haƙiƙa waɗannan sashinan… Continue Reading →

Science, Technology Fasaha, Kimiyya, kimiyya a harshen hausa
1

Hatsarin Tafiya Sararin Samaniya

Posted on December 30, 2020 by Mohiddeen Ahmad

Tafiya sararin samaniya ta kasance tafiya mafi hatsari da Ɗan-Adam ya taɓa riska a duk yawace-yawacenshi a faɗin ƙaunu. Tafiya ce wacce, ko da an san inda za a tsaya, to ba a san me za a tarar a wurin… Continue Reading →

Science Space exploration
2

Ko Yaya Ake Yi Wa Gawar Mutum Binciken Ƙwaƙwaf?

Posted on December 29, 2020 by Mohiddeen Ahmad

Shin ka san kuwa a yau maƙurar binciken kimiyya ya kai cewa ana iya gane asalin mutum ko sanadin mutuwarsa ko da ya shafe sama da shekaru dari da mutuwa? A duniyar kimiyya, kuma a cigaban da aka samu tun… Continue Reading →

Science Autopsy, binciken kwakwaf

Post navigation

Older Articles

Time Travel

Time Travel - a takaice shine tafiyar da za a yi don tsallaka wani zamani ko lokaci. Wannan wani kudiri ne na kimiyya da ake son ganin cewa mutum zai

Read More

Categories

Subscribe our Newsletter to Receive Updates

Enter your name and email address to subscribe

Follow Flowdiary

© 2021 Flowdiary. All rights reserved.
About | Contact | Privacy Policy | Disclaimer