A Flowdiary muna koyar da duk waɗannan a cikin course ɗin "Mini Importation from China", wanda zai koya maka yadda za ka saro kaya daga ƙasar China sannan ka rinƙa sayarwa a nan Nigeria kana samun riba.

A Flowdiary muna koyar da duk waɗannan a cikin course ɗin “Mini Importation from China“, wanda zai koya maka yadda za ka saro kaya daga ƙasar China sannan ka rinƙa sayarwa a nan Nigeria kana samun riba.

Kai matashi ne kuma kana son fara saro kaya daga ƙasar China kana sayarwa a nan Nigeria kana samun riba cikin sauƙi?

—Ba ka buƙatar sai ka je ƙasar China kafin ka saro kaya a can

—Canjin kuɗi ba zai ba ka matsala ba

—Za a kawo maka kayanka har gida

—Ba ka buƙatar babban jari don farawa

A Flowdiary muna koyar da duk waɗannan a cikin course ɗin “Mini Importation from China“, wanda zai koya maka yadda za ka saro kaya daga ƙasar China sannan ka rinƙa sayarwa a nan Nigeria kana samun riba.

Ka yi amfani da wannan damar a wannan lokacin don fara koyon wannan kasuwancin don samun abun dogara-da-kanka. A maimakon ka biya N7,000 a koya maka, a Flowdiary N1,700 kacal za ka biya.

💥GA WATA BABBAR GARAƁASA!

Za mu ba ka kyautar course ɗin “Digital Marketing” don koyon dabarun tallata kayayyakinka a yanar gizo da dandulan sada zumunta. A maimakon ka biya N1,000 don shiga, yanzu za ka same shi a matsayin garaɓasa bayan shiga wannan course ɗin kasuwancin.

Ka shirya?

Yi register a Flowdiary yanzu. Zaɓi course ɗin “Mini Importation from China“, biya kuɗi ka fara nan take.

💠 Kuɗin Karatu: N1,700

💠 Yaren Koyarwa: Hausa

💠 Wajen Koyarwa: Flowdiary App/Website

💠 Siffar Karatu: Video

💠 Lokacin Karatu: Duk lokacin da kake so

Za ka iya yin karatunka duk lokacin da kake so. Za ka iya tambayar malami ya ba ka amsa. Hanzarta ka shiga yanzu don morar ragin 10%

Yi Register yanzu ka fara

#NOTE: Garaɓasar 10% discount da kyautar course ɗin Digital Marketing na tsawon sati ɗaya ne kawai. Kar ka bari ya wuce ka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *