YADDA ZA KA YI REGISTRATION A MAKARANTAR FLOWDIARY ACADEMY CIKIN SAUKI

Kamar yadda muka yi alkawari za mu fitar da form din shiga makarantar yanar gizo ta Flowdiary Academy a cikin a yau, to ga shi Allah Ya yi yau kowa zai iya cikewa.

Ga Yadda Tsarin Yake:

  1. Da farko shiga nan ka karanta bayani game courses din da ake koyarwa da kudinsu
  2. Shiga nan kai-tsaye ka cike form
  3. Da zaran ka gama registration nan take za ka iya yin payment ta bank transfer
  4. Idan ka gama payment sai ka tura mana payment proof tare da registration number din ka zuwa WhatsApp din mu 2348145440710
  5. Shikenan da zaran an yi confirming din payment din ka za a sanar da kai.
  6. Shiga nan ka yi joining group inda za a rinka tura bayanan duk abun da ke faruwa

✳️ Za a fara registration na Batch ‘C’ daga yau 26th September 2022 sannan a rufe ranar 3rd October 2022 —mako daya kenan

✳️ Za ka iya cike course sama da daya, kuma akwai discount din 15%

✳️ Muna yin darasi ta hanyoyi biyu: (i) Android app, (ii) Website

✳️ Da harshen Hausa ake yin darasi

✳️ Kowa zai iya cike wannan makarantar

Idan kanada wata tambaya za ka iya aika mana ta WhatsApp kai-tsaye: 2348145440710

Allah Ya ba da iko Ya sa a amfana, amin

Muhammad Auwal Ahmad
Managing Director,
Flowdiary Academy
26th September 2022

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *