ME ZA KA KOYA A FLOWDIARY ACADEMY: BAYANI A KAN KWASA-KWASAI DA MUHIMMAN ABUBUWAN DA YA KAMATA KA SANI

An bude makarantar Flowdiary Academy don koyar da digital skills da harshen Hausa don dogaro-da-kai, ga bayani a kan kwasa-kwasan da za ka iya koya a ciki:

✅ Android App Development For Beginner
Koyon yadda ake gina application din wayar Android a matakin ‘yan koyo (beginners) Babban abun da ake bukata a wajen ka shi ne wayar Android mai kyau, don da ita ake amfani.

—Reg fee: N2,000

—Karin bayani 👇

https://flowdiary.com.ng/course.php?course=android-app-development-1

✅ Android App Development For Intermediate
Koyon yadda ake gina application din wayar Android a matakin matsakaita (Intermediates) Babban abun da ake bukata a wajen ka shi ne wayar Android mai kyau, don da ita ake amfani.

—Reg fee: N2,500

—Karin bayani 👇

https://flowdiary.com.ng/course.php?course=android-app-development-2

✅ Cryptocurrency For Beginner
Koyi yadda za ka kware a harkar kasuwancin crypto da dabarun samun shiga a harkar. Wayarka ta ishe ka aiki.

—Reg fee: N2,000

—Karin bayani 👇

https://flowdiary.com.ng/course.php?course=cryptocurrency-1

✅ Cyber Security For Beginner
Koyon tsaron na’ura da yanar gizo, inda za ka koyi tsaron na’ura, manhajoji, shafukan yanar gizo a matakin ‘yan koyo (beginner). Za ka iya aiki da waya ko computer.

—Reg fee: N1,500

—Karin bayani 👇

https://flowdiary.com.ng/course.php?course=cyber-security-1

✅ Cyber Security For Intermediate
Koyon tsaron na’ura da yanar gizo, inda za ka koyi tsaron na’ura, manhajoji, shafukan yanar gizo a matakin matsakaita (intermediates.) Ana bukatar computer.

—Reg fee: N2,000

—Karin bayani 👇

https://flowdiary.com.ng/course.php?course=cyber-security-2

✅ Graphics Design For Beginner
Yadda za ka iya tsara hoto, editing din sa da sauran duk abun da suka shafi wannan bangare. Za ka koyi yadda za ka hada logo, banner, poster da sauran designs masu kyau. Da wayar Android ake amfani.

—Reg fee: N2,000

—Karin bayani 👇

https://flowdiary.com.ng/course.php?course=graphic-design-1

✅ Web Development For Beginner
Koyi yadda za ka iya gina shafin yanar gizo ta hanyar amfani HTML, CSS da JavaScript. Za ka iya aiki da waya ko computer.

—Reg fee: N1,500

—Karin bayani 👇

https://flowdiary.com.ng/course.php?course=web-development-1

✅ Web Development For Intermediate
Koyi yadda za ka iya gina cikakken shafin yanar gizo ta hanyar amfani da PHP da SQL. Za ka iya aiki da waya ko computer.

—Reg fee: N2,000

—Karin bayani 👇

https://flowdiary.com.ng/course.php?course=web-development-2

✅ WordPress For Beginner
Yadda za ka iya gina shafin yanar gizo wanda ba sai ka iya programming language ba. Za ka iya aiki da waya ko computer.

—Reg fee: N1,500

—Karin bayani 👇

https://flowdiary.com.ng/course.php?course=wordpress-1

✅ Database Management For Beginner
Yadda za ka iya gina rumbun bayananka da yadda za ka yi managing dinsa. Za ka iya aiki da waya ko computer.

—Reg fee: N1,000

—Karin bayani 👇

https://flowdiary.com.ng/course.php?course=database-management-1

✅ Bug Hunting For Beginner
Koyon yadda ake gano bugs da security vulnerabilities a cikin app ko website a matakin beginners. Ana bukatar ka samu computer.

—Reg fee: N1,500

—Karin bayani 👇

https://flowdiary.com.ng/course.php?course=bug-hunting-1

✅ Bug Hunting For Intermediates
Koyon yadda ake gano bugs da security vulnerabilities a cikin app ko website a matakin intermediates. Ana bukatar ka samu computer.

—Reg fee: N2,000

—Karin bayani 👇

https://flowdiary.com.ng/course.php?course=bug-hunting-2

✅ Photoshop For Beginner
Yadda za ka koyi amfani da Photoshop don hada logo, banner, editing hoto da sauransu. Ana bukatar computer.

—Reg fee: N1,500

—Karin bayani 👇

https://flowdiary.com.ng/course.php?course=photoshop-1

✅ Corel Draw For Beginner
Yadda za ka koyi amfani da Corel Draw don hada logo, banner, ko wani design da sauransu. Ana bukatar computer.

—Reg fee: N1,500

—Karin bayani 👇

https://flowdiary.com.ng/course.php?course=corel-1

✅ Digital Marketing For Beginner
Koyon yadda ake fadada kasuwanci da zamanantar da shi a yanar gizo, da content marketing, affiliate marketing, social media marketing da sauransu. Ana amfani da waya ko computer.

—Reg fee: N1,500

—Karin bayani 👇

https://flowdiary.com.ng/course.php?course=digital-marketing-1

✅ Computer Basics and Microsoft Office For Beginner
Yadda za ka koyi yadda ake sarrafa computer da amfani da Microsoft Office irin su Word, Excel, PowerPoint, da Access. Ana bukatar computer.

—Reg fee: N1,500

—Karin bayani 👇

https://flowdiary.com.ng/course.php?course=computer-1

✅ Networking and Internet For Beginner
Koyi wasu muhimman abubuwa dangane da networking da kuma shiga internet. Wayar hannunka ta ishe ka.

—Reg fee: N1,000

—Karin bayani 👇

https://flowdiary.com.ng/course.php?course=networking-1

✅ Blogging For Beginner
Koyi yadda ake gina blog, da fadada shi, da yadda ake SEO, SMM, SEM da sauransu. Ana bukatar waya ko computer.

—Reg fee: N2,000

—Karin bayani 👇

https://flowdiary.com.ng/course.php?course=blogging-1

Za a fara registration na Batch ‘C’ 2022 ranar Monday, 26th September 2022, inda kowa zai samu damar shiga ya cike kwas din da yake so.

—Za ka iya cike kwasa-kwasai har guda 3

—Da zaran ka yi rajista nan take za a ba ka registration number din ka, kuma nan take za ka iya yin payment

—Za ka iya yin payment ta hanyoyi guda biyu: online payment ko bank transfer

—Idan ka biya sai ka tura mana payment proof ta WhatsApp

—Za a fara darasi a watan October. Za mu sanar da kai game da fara darasi ta email, Telegram Group, da Facebook Page

Duk wani korafi ko tambaya za a iya tura mana ta WhatsApp 2348145440710

Bibiyi shafukanmu na Facebook da Telegram don samun karin bayani a kan lokaci:

—Facebook: https://fb.me/flowdiary

—Telegram: https://t.me/flowdiary

Muhammad Auwal Ahmad,
Managing Director,
Flowdiary Academy
25th September 2022

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *