Vagus Nerve

Credit: AtlasProFilax

Vagus Nerve wasu layukan sadarwan ƙwaƙwalwa ne da suka haɗa da sensory da motor nerves. Suna taka muhimmiyar rawa a wajen kula da kai saƙonnin bugun zuciya, garkuwar jiki, yanayin mutum na shauƙi da kuma injin markaɗa abinci.

Karanta:

Madogara

[1] Biology> Vagus Nerve > References