
Kowane fanni a jikin mutum akwai injinan tafiyar da shi, akwai abubuwan da ya haɗa da yake iya yin duk abunda suka dace a jikin mutum. Waɗannan injinan su ne suka haɗa jikin mutum suke tafiyar da tsarukansa:
- Nervous System
- Respiratory System
- Digestive System
- Immune System
- Circulatory System
- Muscular System
- Skeletal System
Madogara
[1] Biology> System of Organs > References