Skeletal System

Kusan kowanne sashe a jikin mutum akwai ƙashi, hakan ya sa yake iya tafiya da yin ayyukan ƙarfi. Kamar ƙwaƙwalwa yadda ta rufu da skull – ƙoƙon ƙwaƙwalwa, zuwa ƙirji, zuwa ƙashin baya, zuwa ciki, zuwa kwankwaso, zuwa cinya da hannu da sauransu.

Bayani

  • Akwai ƙasusuwa 206 a jikin mutum
  • Idan ƙashi ya karye jini ya kan iya shiga wurin sai ya janyo matsala a wasu sashina
  • Akwai gaɓɓai 360 a jikin mutum

Karanta:

Madogara

[1] Biology> Skeletal System > References