Omnivore

Omnivore su ne halittun da ke cin nama da kuma ciyawa, misali mutane. Mutane sun kasance masu cin nama, ‘ya’yan itatuwa kamar kayan marmari, abinci wanda ya girma daga tsirrai kamar shinkafa, gero ko masara da makamantansu. Duk wasu halittu da ke cin waɗannan nau’ukan abincin su ake ƙira omnivore. Bayan mutum akwai kare da kyanwa da kuma kunkuru da sauransu.

Karanta:

Madogara

[1] Biology> Omnivore > References