Human Brain

Ƙwaƙwalwar mutum tana da abubuwa masu ban mamaki sosai, ta yadda ta fi sauran halittu gudanar da lamura da sauransu. Ita ce gundarin kula da duk wani lamari na jikin mutum. A nan ake adana bayani, a yi tunani, a warware damuwa, a yi lissafi da sauransu.

Duk wani sashi na jikin mutum yana da alaƙa mai ƙarfi ta kai-tsaye tsakaninsa da ƙwaƙwalwa, saboda duk wani motsi da sashen zai yi sai an aika wa ƙwaƙwalwa saƙo kafin wannan sashi ya ci gaba da gudanar da ayyukansa.

Bayani

  • Akwai bambanci da ke tsakanin girma da nauyi na kwakwalwar namiji da mace; a inda ta namiji take da 1370g, mace kuma 1200g
  • Yanayin tsarin ƙwaƙwale ya canja daga na’ukan mutane da canjinsu na cigaban
  • A duk iya tsawon rayuwar mutum  ba ya wuce yayi amfani da kaso 10% cikin 100% na girman ma’ajiyar bayanansa

Madogara

[1] Biology> Human Brain > References