Herbivore

Herbivore su ne halittun da ke cin ciyawa zalla a matsayin abinci, ba sa cin nama. Misalin irin waɗannan halittun su ne akuya, rago, tunkiya da sauransu. Dukkanin waɗannan dabbobin ba sa cin nama sai dai ciyawa da sauran abincin da ya girma daga tsirrai kamar yadda mutum ke ci.

Karanta:

Madogara

[1] Biology> Herbivore > References