Genotype

Credit: BBC

Genotype din halitta shi ne haɗayyakar DNA wanda da shi ake gane duk bayanin da halittar ta ƙunsa. Waɗannan bayanai da DNA ya ƙunsa sun haɗa da siffar halittar, tsarin zubinta, yanayinta, nau’i da jinsi da makamantansu.

Bayani

  • A kan samu ‘yan tagwaye da suke da ƙwayoyin halitta iri daya
  • A genotype ake gane bayanan da halitta ta ke da shi

Madogara

[1] Biology> Genotype > References