Genetic Variation

Credit: Getty Images

Genetic variation shi ne bambancin da ke tsakanin halittu sakamakon tsarin DNA. A kan samu bambance-bambance a tsakanin halittu ta kowacce fuska, kamar ta siffa, ko nau’uka, ko zubin halitta, ko bambancin yanayi ko zamani da makamantansu.

Karanta:

Madogara

[1] Biology> Genetic Variation > References