Gene

A wannan ɓangare, Gene na nufin ƙwayoyin halitta. A cikin ƙwayar DNA ake samun ƙwayoyi halitta wato genes, a inda shi DNA ya kasance mai ƙunshe da bayanan rayuwar halitta -kamar siffofi da ɗabi’u. A jikin ƙwayoyin halitta ake gane yadda ‘ya’ya suke yin gadon iyayensu ta siffa, halayya da makamantansu.

Bayani

  • Ƙwayoyin halittar mutane yana kama da na biri da kaso 98%
  • Ana iya gadon wasu cututtukan cuta ta ƙwayoyin halitta
  • Kusan kowanne cell a jikin mutum yana ɗauke da ƙwayar halitta
  • Ana samun aƙalla ƙwayoyin halitta 28,000 zuwa 30,000 a jikin kowanne cell a jikin mutum
  • Masana suka ce mutane suka matuƙar kama da juna ta fuskar ƙwayoyin halitta

Karanta:

Madogara

[1] Biology> Gene > References