
Gender Determination ko Sex Determination na nufin gane jinsin halitta ta hanyar la’akari da lambobin chromosome ɗinta a inda yake jere a jadawali.
- Ba ta al’aura kaɗai ake gane jinsin halitta ba
- A kan ɗauki tsawon makonni 6 kafin a iya gane jinsin halittar da ke ciki.
- A tsarin halittar mutane, chromosomes ɗin da suke XX shi yake nuna wannan halittar mace ce, XY kuma namiji.
- A kan gane jinsin halitta ta hanyar la’akari da wace hanya ƙwayoyin chromosomes za su ɗauka a ƙarshe; XX ko XY
Madogara
[1] Biology> Gender Determination > References