DNA

DNA gajarcin kalmar deoxyribonucleic acid ne wacce ta kasance ƙwaya ce da ta ke ƙunshe da bayanan rayuwar kowace halitta, da siffofi, har da ɗabi’un ‘ya’yan da wanann halitta za ta haifa. Ana samun DNA a jikin kowacce halitta. A shekarar 1869 wani masani da ake kira Friedrich Miescher ya fara ware ƙwayar DNA daga jikin cells.

Madogara

[1] Biology> DNA > References