Darwinism

Darwinism nazariyyar kimiyyar halittu ce, wacce masani Charles Darwin ya gina a tsakiyar karni na 19, inda yayi bayanin cewa asalin mutum ya samu ne daga biri. Darwin ya ce asalin mutum ya samu ne daga biri, bayan duba da karantar yadda rayuwa ta fara daga ruwa, ya nuna cewa yawan canje-canje na cigaba ya sa mutum ya kawo matakin zama mutum sukutum bayan wuce wasu matakai da dama a baya.

Bayani

  • Bincike kan DNA ne ya ƙara wa masana haske kan evolution
  • Samuwar mutum zai iya jinginewa zuwa shekaru miliyan 5 da suka gabata
  • A shekarar 1859 masanin kimiyyar halittu Charles Darwin ya gabatar da nazariyyarsa ta Darwinism
  • Charles Darwin ya shafe aƙalla shekaru 20 kafin ya gama rubuta da haɗa littafinsa On the Origin of Species

Karanta:

Madogara

[1] Biology> Darwinism > References