Carnivore

Carnivore su ne halittun da ke cin nama zalla, ba sa kula da cin ‘ya’yan itatuwa ko abincin da ya girma daga tsirrai. Irin waɗannan halittun sun haɗa da zaki ko damisa  da sauransu. Dukkanin waɗannan namun dawan sai dai su yi farauta su ci nama zalla amma ba ciyawa ba.

Karanta:

Madogara

[1] Biology> Carnivore > References