Blood

Credit: News Medical

Jini ya kasance wani babban jigo a jikin halittu – mutane, dabbobi, da tsuntsaye, da matuƙar babu shi halittun ba za su iya rayuwa ba. Jini yana yawo ne a jikin halitta ya shiga lungu da saƙo a duk inda hanyarsa take, a inda masarrafarsa ta kasance zuciya.

Bayani

 • Za a iya sanya wa mutum zuciyar roba ya rayu, amma babu wani abu mai suna jinin roba
 • A kan samu jinin da bai wuce kofi ɗaya ba a jikin jinjiri sabon haihuwa
 • Kusan duk mutanen da ke fama da cutar sikila suna buƙatar ƙarin jini
 • Kusan kashi 7% na nauyin jikin mutum jini ne ya samar da shi

Nau’ukan Jini

Kowane jini yana da rukuni wanda yake samun asali daga iyaye, ko kuma wasu canje-canje a duniya.

 • A+
 • A-
 • B+
 • B-
 • O+
 • O-
 • AB+
 • AB
Credit: GiveBlood.ie

Karanta:

Madogara

[1] Biology> Blood > References