Bacteria

Bacteria wasu ƙananan halittu ne da ido ba ya iya ganinsu, kuma suna nan a cikin duniya a ko’ina. A kan samun su a ruwa, ko cikin ƙasa, ko a iska ko a jikin halittu. Sannan a rukunin cells kuma, ana ƙiransu prokaryotic cells saboda ba su da nucleus wanda ya kasance akwatin DNA, don haka ba sa ɗauke da DNA.

Bayani

  • A dunƙule ɗaya na ƙasa, ana samun sama da bacteria miliyan 40
  • Wasu bacteria su kan zama a matsanancin wuri, kamar wurin da dutse yayi aman wuta da makamantansu

Madogara

[1] Biology> Bacteria > References