Flowdiary
Welcome to Flowdiary – A Realm of Science and Technology
Menu Close
  • Home
  • Science
    • Space Science
    • Earth Science
    • Natural Science
  • Technology
    • Computer Science
    • Digital Security
    • Internet
  • Magazine
  • Pedia

Author: Mohiddeen Ahmad

4

Fahimtar ‘Cryptography’ da Amfaninsa a Na’urori

Posted on March 10, 2021 by Mohiddeen Ahmad
cryptography

Ana yawan tambayar mene ne Cryptography kuma mene ne amfaninsa, musamman waɗanda ba su fiye shiga harkokin na’ura ba. Don haka a wannan rubutun za a fayyace mene ne cryptography da kuma amfaninsa a cikin na’ura. Cryptography ya jima da… Continue Reading →

Computer Science
1

Me Ake Buƙata Don Zuwa Duniyar Wata?

Posted on March 8, 2021 by Mohiddeen Ahmad
zuwa duniyar wata

Haƙiƙa tafiya sararin samaniya ba ta kasance tafiya mai sauƙi ba, wanda daga cikinta ne ake samun tafiya zuwa duniyar wata –wato Moon. Duk da ya danganta ga inda aka tashi, amma dai abunda mutum ya iya sani shi ne… Continue Reading →

Space Science
5

Sararin Samaniya: Abubuwa 5 Da Ke Ba Wa Kowa Al’ajabi A Ƙaunu

Posted on March 2, 2021 by Mohiddeen Ahmad
universe duniya

Ƙaunu –wato universe ta ƙunshi abubuwa masu ban-mamaki da dama, amma daga cikinsu akwai wasu da suke da wasu abubuwa masu matuƙar ban-al’ajabi. A wannan rubutun za a ga wasu daga cikin matuƙar ban-mamakin, wanda suka haɗa da: 1. Guguwar… Continue Reading →

Space Science
3

Ko Yaya Madatsa da ‘Yan Damfara Ke Samun Bayanan Mutane?

Posted on March 2, 2021 by Mohiddeen Ahmad
damfara a yanar gizo kutse da satar bayanai

Bayanan sirrin mutum sun kasance ɓoyayyu a wurinsa, haƙiƙa samun su yana da matuƙar wahala. Amma duk da haka wasu su kan yi mamaki idan suka ji wasu madatsa –wato ma’abota hacking ko ‘yan damfara sun samu waɗannan bayanan sirrin.… Continue Reading →

Digital Security
10

Dabarun Koyon Tsare-Tsaren Na’ura –‘Programming Language’ Ga ‘Yan Koyo

Posted on March 1, 2021 by Mohiddeen Ahmad
programming language naura

Tsare-tsaren na’ura, wanda aka fi sani da programming language wasu haɗe-haɗen haruffa ne, da lambobi, har da alamu; don ba wa na’ura damar yin wani keɓantaccen aiki a cikinta. Akwai tsare-tsaren na’ura da dama da ake amfani da su wajen… Continue Reading →

Computer Science
0

Nau’ukan Birrai nawa Ka Sani?

Posted on February 28, 2021 by Mohiddeen Ahmad
biri

Biri na ɗaya daga cikin dabbobin da suke rayuwa a gari ko a daji, haka nan ya kasance dabba mafi baira a cikin dabbobi. Saboda wannan, masana da dama sun jingina asalin samuwar Ɗan’adam daga birrai –a wata nazariyya da… Continue Reading →

Natural Science
3

Manyan Tekunan Duniya 5 Da Bayanansu

Posted on February 19, 2021 by Mohiddeen Ahmad
teku

Duk da teku –wato ocean ya kasance mai amfani ga dukkanin wani lungu da saƙo na duniyar nan, amma akwai wasu abubuwan dubawa a tattare da shi wanda mutane za su so sani. Ruwa ne ya mamaye kusan kaso 71%… Continue Reading →

Earth Science
4

‘Cloud Computing’ Ba Gajimare Yake Nufi Ba!

Posted on February 15, 2021 by Mohiddeen Ahmad
cloud computing

Cloud Computing na nufin ƙirƙira da amfani da wasu sauƙaƙƙun hanyoyi don adana bayanai a yanar gizo maimakon adana su a ƙananan rumbunansu a cikin na’ura. Sau tari mutane da dama, musamman waɗanda ba su danganci harkar na’ura da yanar… Continue Reading →

Computer Science
4

Dabarar Datsa – ‘Smishing’ Da Yadda Ake Yinta

Posted on February 14, 2021 by Mohiddeen Ahmad
smishing attack

Wata dabarar datsa da ta yi ƙaurin suna a wannan lokacin da ake ƙira smishing ta sanya mutane da dama a halin ha’ula’i, duba da yadda ake yaudararsu don cutar da su. Smishing wata dabarar kutse ce da ‘yan datsa… Continue Reading →

Digital Security
1

Jerin Nau’ukan Dabbobi 8 Da Suka Halaka Dubunnan Shekaru Da Suka Gabata

Posted on February 7, 2021 by Mohiddeen Ahmad
wasu dabbobi da suka halaka, extinct animals

Dabbobi da dama sun halaka dubunnai ko miliyoyin shekaru da suka gabata a baya, wasu sanadiyyar samun canje-canjen yanayi ko kuma yanayin canjin zubin halitta. Daga cikin waɗannan dabbobin akwai dinosaurs, waɗansu irin dabbobi masu kama da ƙadangare da suka… Continue Reading →

Natural Science

Post navigation

Older Articles

Wasu Abubuwa 101 Da Za Ka Iya Sani Game da Dabbobi, Kwari da Tsuntsaye

Dabbobi sun kasance a nau’uka kala-kala, haka nan kowanne nau’i yana da wasu muhimman abubuwa masu ban mamaki ko ƙayatarwa.

A rukunin dabbobi

Read More

Categories

Subscribe our Newsletter to Receive Updates

Enter your name and email address to subscribe

Follow Flowdiary

© 2021 Flowdiary. All rights reserved.
About | Contact | Privacy Policy | Disclaimer
Translate »