Flowdiary
Welcome to Flowdiary – A Realm of Science and Technology
Menu Close
  • Home
  • Magazine
  • Pedia

Author: Abdulrahman Ibrahim Tahir

0

Tarihin Samuwar Ƙaunu (Universe) A Kimiyyance (2)

Posted on February 15, 2021 by Abdulrahman Ibrahim Tahir
universe duniya

Game da samuwar ƙaunu  wato universe a kimiyyance. Karanta: Tarihin Samuwar Ƙaunu (Universe) A Kimiyyance (1) A shekarar 1842, masani Christian Doppler ya gabatar da wata nazariyya mai suna Redshift. Wannan nazariyyar ta yi nuni da cewar launin ja (red)… Continue Reading →

Space Science
3

Tarihin Samuwar Ƙaunu (Universe) A Kimiyyance (1)

Posted on February 15, 2021 by Abdulrahman Ibrahim Tahir
universe kaunu

Dukkan wani abu da ake da buƙatar a fahimce shi, sanin tarihin asalin samuwarshi yana da matukar muhimmanci. Fahimtar tsarin gudanawar ƙaunu (universe) ba ya yiwuwa idan ba a fahimci ita kanta ƙaunu daga ina ta fara ba. Sai dai… Continue Reading →

Space Science

Wasu Abubuwa 101 Da Za Ka Iya Sani Game da Dabbobi, Kwari da Tsuntsaye

Dabbobi sun kasance a nau’uka kala-kala, haka nan kowanne nau’i yana da wasu muhimman abubuwa masu ban mamaki ko ƙayatarwa.

A rukunin dabbobi

Read More

Categories

Subscribe our Newsletter to Receive Updates

Enter your name and email address to subscribe

Follow Flowdiary

© 2021 Flowdiary. All rights reserved.
About | Contact | Privacy Policy | Disclaimer