Speed of Light a kimiyya na nufin gudun haske. Wato kamar yadda bincike ya nuna yadda haske yakeda tsananin gudu da sauri, kuma yafi komai sauri, sai ake amfani da shi wajen bayar da misali musamman don tafiya sararin samaniya.
Saboda yadda sauri yakeda matukar sauri, da mutum zai iya tafiya kamar gudun haske, zai iya zagaye duniyar earth cikin dakika guda.
Jadawalin Gudun Haske
S/N | Jerin lokuta | Tazara |
1 | Light-second | 300,000km |
2 | Light-minute | 18m km |
3 | Light-hour | 1.07bn km |
4 | Light-day | 25bn km |
5 | Light-year | 9.46tr km |