
Sombrero gungun taurari ne da ya ƙunshi biliyoyin taurari. Gungun taurari Sombrero bai wuce kaso 30% cikin 100% na girman gungun taurari Milky Way ba.
Bayani
- Masani Pierre Méchain ne ya fara yin bayani kan gungun taurari Sombrero a shekarar 1781, amma ba a sanya shi a jadawali ba sai a shekarar 1921.
- Akwai biliyoyin taurari a gungun taurari Sombrero
- Ya ninka rana sau biliyan 800 a nauyi
- Tazarar da ke tsakaninsa da duniyar Earth ya kai gudun haske na shekara 29
Madogara
[1] Astronomy > Sombrero Galaxy > References