
Oort Cloud wani wuri ne a sararin samaniya mai fadin gaske, da ya hada da Solar System da Kuiper belt. Tsayin wurin ya kai kilomita biliyan 9.4, sannan ya ninka duniyar Earth a nauyi sau 5.
Masanin kimiyyar sararin samaniya Jan Hendrik Oort shi ya yi nazarin asalin samuwar Oort Cloud a shekarar 1951, sannan aka sanya sunansa don tunawa da shi bayan an tabbatar da kasantuwar Oort Cloud.
Yawancin abubuwan da ake samu a Oort Cloud su ne comets da sauran abubuwan da ke yawo a sararin samaniya masu ƙunshe da ƙanƙara.
Madogara
[1] Astronomy > Oort Cloud > References