Nebula

Credit: ESO

Nebula wata ƙura ce mai kama da hadari ko gajimare, wacce ta haɗa da sinadaran helium, da hydrogen, da sauran gas a gungun taurari. Tun a zamanin da masana sun san wannan ƙura ta gungun taurari, kamar yadda masanin kimiyyar sararin samaniya Abdurrahman al-Sufi ya tabbatar tun a ƙarni na 10. Amma kafin a gane gungun taurari mutanen da suna ɗaukar yawancin gungunan taurari a matsayin nebula.

Wasu nebula ɗin suna samuwa dalilin fashewar supernova saboda yawancin sinadaran da ake samu a nan kaso 97% hydrogen ne sai kaso 3% kuma helium.

Madogara

[1] Astronomy > Nebula > References