Multiverse

Multiverse – a kimiyyar karantar ƙaunu da tushenta, akwai hasashen cewa mai yiwuwa akwai wasu tarin ƙaunuka bayan wannan da muka sani, wadannan ƙaunuka su ake ƙira multiverse.

Sannan hasashe na biyu shine yiwuwar kasantuwar wata ƙaunu da za a iya samun halittu suna rayuwa kamar mu ko akasin haka, ita ake ƙira parallel universe.

Related Terms