
Dwarf Planet wasu kananan duniyoyi ne da kan iya kasancewa a wasu sassa na Solar System ko gungun taurari. Irin waɗannan duniyoyin ba a tunanin wata rayuwa za ta iya kasantuwa a cikinsu. Yawancinsu ƙanana ne matuƙa, sannan ba sa cika sharuɗɗan kasantuwa duniyoyi a karan kansu, za a iya ƙiransu da miskinan duniyoyi.
A cikinsu akwai duniyar Pluto, wacce da kasance duniya kafin cire ta a jadawali a shekarar 2006.
Madogara
[1] Astronomy > Dwarf Planet > References