Astrobiology fanni ne na kimiyyar karantar abu mai rai, ko rayuwa gaba-ɗayanta a dukkanin faɗin ƙaunu ba sai a duniyar earth kaɗai ba.
Masana wannan sashen suna tafiya sararin samaniya da wasu duniyoyin don binciko alamun kasantuwar rayuwa a wurin da kuma karantar ta.