Astronomy – sashen kimiyya da ke karantar abubuwan da suka shafi sararin samaniya. Wannan fage da ya jima a duniya, tare da ɗumbin tarihi ya ɗauko asali ne daga manyan masana falsafar Greece. Daga bisani manyan masana falsafa da kimiyyar larabawa suka faɗaɗa fannin a inda suka gina nazariyyoyi da samar da ɗumbin bincike.
Karantar wannan sashe a yau yayi sanadiyyar samun ilmuka da dama da Ɗan-Adam yake cin moriyarsu. Misali: gano nisan tafiya a sararin samaniya, gano wasu duniyoyi da abubuwa a bayan duniyarmu da sauransu.
Andromeda Galaxy
Credit: NASA Andromeda Galaxy yana ɗaya daga cikin gungun taurari...
Read more ...
Asteroid
Credit: NASA A shekarar 1801 wani masani da ake kira...
Read more ...
Asteroid Belt
Credit: NASA/ESA Asteroid Belt wani sarari ne a Solar System,...
Read more ...
Astrobiology
Astrobiology fanni ne na kimiyyar karantar abu mai rai, ko...
Read more ...
Big Bang
Big Bang Theory - nazariyyar kimiyya ce da ta kawo...
Read more ...
Black Hole
Credit: Getty Images Black Hole wani wuri ne a sararin...
Read more ...
Centaurus A
Credit: NASA/ESA Hubble Space Telescope Centaurus A, ko kuma NGC...
Read more ...
Comet
Credit: NASA Comet wani irin dutsen ƙanƙara da ke shawagi...
Read more ...
Cosmology
Cosmology wani sashe ne na karatun kimiyyar sararin samaniya, inda...
Read more ...
Deimos
Credit: NASA Kamar dai Phobos, haka nan Deimos ma ya...
Read more ...
Dwarf Planet
Credit: Envato Dwarf Planet wasu kananan duniyoyi ne da kan...
Read more ...
Earth
Credit: NASA Duniyar Earth ita ce duniya keɓaɓɓiya a duk...
Read more ...
Europa
NASA/JPL/DLR Europa ya kasance ɗaya daga cikin watanni 79 da...
Read more ...
Galaxy
Galaxy na nufin gungun taurari, majalisa ko daba ce ta...
Read more ...
Ganymede
Credit: NASA/JPL Ckin watannin da ke duniyar Jupiter, Ganymede ya...
Read more ...
Jupiter
Credit: NASA Jupiter ta kasance duniya mafi girma a Solar...
Read more ...
Kuiper Belt
Credit: NASA Kuiper Belt wani wuri ne da ke sararin...
Read more ...
Mars
Credit: ESA Duniyar ta kasance ta huɗu a jadawali kuma...
Read more ...
Mercury
Credit: NASA Duniyar Mercury ita ce duniya mafi kusa da...
Read more ...
Milky Way
Credit: NASA Milky Way shi ne gungun taurarinmu, shi ne...
Read more ...
Moon
Credit: NASA Moon shi ne watan duniyar Earth. Wannan wata...
Read more ...
Multiverse
Multiverse - a kimiyyar karantar ƙaunu da tushenta, akwai hasashen...
Read more ...
Nebula
Credit: ESO Nebula wata ƙura ce mai kama da hadari...
Read more ...
Neptune
Credit: NASA Duniyar Neptune daya ce daga cikin duniyoyin Solar...
Read more ...
Oort Cloud
Credit: NASA/JPL-Caltech Oort Cloud wani wuri ne a sararin samaniya...
Read more ...
Phobos
Credit: ESA Photos ɗaya ne daga cikin watannin duniyar Mars....
Read more ...
Pinwheel Galaxy
Credit: X-ray: NASA/CXC/SAO; IR & UV: NASA/JPL-Caltech; Optical: NASA/STScI Pinwheel...
Read more ...
Pluto
Credit: NASA Da Pluto ta kasance duniya mai zaman kanta,...
Read more ...
Satellite
Satellite kan iya zama a bangarori biyu: Artificial Satellite -...
Read more ...
Solar Mass
Solar Mass na nufin nauyin rana. Rana, wacce ta kasance...
Read more ...
Solar System
Solar System - tsarin hasken rana da yake a sararin...
Read more ...
Sombrero Galaxy
Credit: NASA/ESA Hubble Space Telescope Sombrero gungun taurari ne da...
Read more ...
Spacecraft
Credit: SpaceX Spacecraft sune jiragen da ake tafiya sararin samaniya...
Read more ...
Speed of Light
Speed of Light a kimiyya na nufin gudun haske. Wato...
Read more ...
Star
Credit: NASA Da zaran dare yayi taurari suke fitowa kowa...
Read more ...
Sun
Credit: NASA Rana ita ta samar da tsarin haskenta da...
Read more ...
Supernova
Cresit: NASA Supernova wani lamari ne da ke faruwa a...
Read more ...
Titan
Credit: NASA A cikin watannin duniyar Saturn guda 53, Titan...
Read more ...
Triangulum Galaxy
Credit: ESA Triangulum wani gungun taurari ne da ya kasance...
Read more ...
Universe
Universe - ƙaunu. Dukkanin wasu duniyoyi, sama da kasa, sararin...
Read more ...
Uranus
Credit: NASA Duniyar Uranus ita ce ta bakwai a Solar...
Read more ...
Venus
Credit: NASA Duniyar Venus ɗaya ce daga cikin duniyoyin Solar...
Read more ...