Cloud Computing na nufin ƙirƙira da amfani da wasu sauƙaƙƙun hanyoyi don adana bayanai a yanar gizo maimakon adana su a ƙananan rumbunansu a cikin na’ura. Sau tari mutane da dama, musamman waɗanda ba su danganci harkar na’ura da yanar… Continue Reading →
Kafin wannan zamanin na na’ura mai ƙwaƙwalwa da fasaha, an kasance ana adana bayanai ne a littatafai –wato a rubuta bayanai a adana su a ɗakin karatu. Idan suka kasance masu matuƙar muhimmanci sai a yi musu kundi sukutum a… Continue Reading →
Software – manhaja ce ta na’ura. Masana tsare-tsaren na’ura suna ƙirƙirar manhaja da za ta ba wa na’ura damar yin wani aiki. A nan, aikin ya kan iya kasancewa lissafi, adana bayanai da sauransu. Masana tsare-tsaren na’ura suna amfani da… Continue Reading →
Windows – gundarin-tsarin-na’ura ne na kamfanin Microsoft. Windows manhaja ce ta na’ura wacce take taka muhimmiyar rawa a matsayin gundarin-tsarin-na’ura, wato duk wani lamari da zai wakana a cikin na’ura wannan manhaja ce za ta gudanar da shi. Gundarin-tsarin-na’ura da… Continue Reading →
Cigaba… 4. VR/AR Wadannan fasahohi Virtual Reality (VR) da Augmented Reality (AR) masu kamanceceniya da juna a yanzu haka sun shahara matuka a duniya a fannoni daban-daban. Ga su kamar haka: Virtual Reality Wannan fasaha ta Virtual Reality (VR) fasaha… Continue Reading →
Cigaba… 3. Quantum Computers Fasaha ta gaba da ya kamata mu sani itace quantum computer. Wannan kai katse ba zamu iya ce mata fasaha ba, sai dai “cigaba a tarihin computer”. Wato a tarihin gina computer (generation of computer) ya… Continue Reading →