Datsa da Annobar Na’ura: Mene ne Virus, Malware, Spyware, Adware, da Ransomware?

Duk wata daƙiƙa guda a yanar gizo ko a na’ura tana kasancewa mai hatsari, saboda yawaitar datsa da annobar na’ura da aka fi sani da virus. Sai dai duk da haka shi ma virus ɗin ya kasance kashi-kashi ne, kuma … Continue reading Datsa da Annobar Na’ura: Mene ne Virus, Malware, Spyware, Adware, da Ransomware?