Bayani a kan Gundarin-Tsarin-Gudanarwar ‘Android’

Android gundarin-tsarin-gudanarwa ne da aka samar don wayoyin tafi-da-gidanka na zamani. Duk da an samar da shi a shekarar 2005 ƙarƙashin jagorancin Andi Rubin tare da Chris White, da Rich Miner da Nick Sears, amma bai fara aiki da bunƙasuwa … Continue reading Bayani a kan Gundarin-Tsarin-Gudanarwar ‘Android’