Ko Kasan Yadda Za Ka Laƙanci Zama Masanin Na’ura?

Mutane da dama a duniya, musamman matasa suna son koyon harkar na’ura ko zama shahararren masaninta, don dalilai da dama. Cikin dalilan akwai burgewa; wasu kawai sha’anin na’urar ne yake matuƙar burge su, son abun; wasu kuwa ba wani muhimmin … Continue reading Ko Kasan Yadda Za Ka Laƙanci Zama Masanin Na’ura?