Manyan Yarukan Na’ura Guda 6 Da Ya Kamata Ka Koya a Sabuwar Shekarar 2021

Kamar yadda ka san yarukan na’ura a matsayin programming languages, su suke ba wa na’ura mai ƙwaƙwalwa damar gudanar da ayyukanta bayan masana sun shigar mata da waɗannan tsare-tsaren mai cike da lissafi da haɗe-haɗen haruffa. Masana yarukan na’ura a … Continue reading Manyan Yarukan Na’ura Guda 6 Da Ya Kamata Ka Koya a Sabuwar Shekarar 2021