Yadda ‘Algorithm’ Yake Chanja Tunanin Mutum

Algorithm a kimiyyar na’ura da lissafi hanya ce saukakka da ke kai mutum wani mataki na warware wata matsalar kimiyya. Hanya a nan kan iya zama wata dama da muddin mutum ya bi ta daki-daki bisa ga yadda yake tunanin … Continue reading Yadda ‘Algorithm’ Yake Chanja Tunanin Mutum