Menene ‘Social Engineering’ a Duniyar Kutse?

Duniyar kutse tana da hanyoyi da dama wadanda madatsi yake amfani da su domin cimma burinsa wajen yin kutse a wata na’ura, asusun mutane da sauransu. A yau wannan hanya ta ‘social engineering’ ta zama ruwan dare ga madatsa domin … Continue reading Menene ‘Social Engineering’ a Duniyar Kutse?