Yaya Ake Zama Developer?

Duk wanda ya fara tunanin zama developer to ko kadan ne ya fahimci waye developer din da kuma aikinsa, wanda kuma bai sani ba zamu iya cewa developer shine mutumin da yake kirkirar manhaja, shafin yanar gizo ko wata na’ura … Continue reading Yaya Ake Zama Developer?