Smartphone Video Editing


Game da Course

A wannan course an koyar da yadda za ka yi editing video da wayarka ta Android cikin sauki da kuma yadda za ka hada sabon video, tare da 3D videos da sauransu. Idan kana son koyon hada video ads ko editing video daga farko da wayarka ta Android, wannan course din ne zai dace da kai.

Abubuwan da za ka koya
  • Basic Video Editing Techniques (Importing video clips, trimming clips, adding transitions)
  • Working with Layers (adding new clips, text, animation)
  • Enhancing Videos with Effects and Filters
  • Adding and adjusting audio tracks
  • Syncing audio with video clips
  • Incorporating background music and sound effects
  • Removing video background
  • Adding text overlays, titles, and captions
Kayan Aiki
  1. Android smartphone

Abubuwan da za ka mora
🎁 World-Class Courses – muna da quality kuma valuable courses daga kwararru

📌 FREE One-on-One Mentorship – za mu ba ka direct access da kwararren malami a matsayin mentor, shi ma kyauta

🌍 Big Internship Opportunities – za ka samu damar cike gurbin internship sannan a tura ka kamfanoni don yi musu aiki

💯 In Hausa Language – muna koyarwa da harshen Hausa don a fahimta sosai cikin sauki

🚀 Affordable Pricing – karatunmu a araha ne kamar kyauta, kowanne course ana biyan kasa da ₦30,000

🎯 No Monthly Subscription – idan ka biya sau daya, babu bukatar ka sake biya kuma za ka samu lifetime access

On-Demand Learning – za ka iya karatu duk lokacin da kake so kuma a duk inda kake

🎓 Free Certificate – za mu ba ka certificate kyauta bayan ka kammala karatu

Mataki: Beginner and Intermediate

Yare: Hausa

Kudin Shiga: ₦3,000

Malami Muhammad Auwal Ahmad
Muhammad Auwal Ahmad Muhammad Auwal Ahmad Yana da kwarewa game da harkokin da suka shafi Digital Marketing, Online Business, Computer Programming, Social Media Marketing, Web Mastering, Content Creation da sauransu.

Daga Bakin Dalibai


Get Started Now

Share this course: