
Duniyar Neptune daya ce daga cikin duniyoyin Solar System. Bayan an cire Pluto a jerin duniyoyi masu zaman kansu, duniyar Neptune ce ta kasance ta 8 kuma ta ƙarshe a jadawali.
Bayani
Nauyi: ta ninka duniyar Earth sau 17
Faɗi: 49,244 km
Watanni: 14
Yanayi: -200 °C (-328 °F)
Ƙarfin Maganaɗiso: 11.2 m/s^2
Tazarar da ke tsakaninta da rana: kilomita biliyan 4.5 billion
Ƙarin Bayani
Duniyar Neptune tana zagaye rana a duk bayan shekaru 164, sannan ta juya bayan sa’o’i 16. A shekarar 1781 wasu masana kimiyya suka gano duniyar Neptune.
Madogara
[1] Astronomy > Neptune > References